ha_tq/jos/06/10.md

135 B

Menene Yoshuwa ya umurci mutanen kar suyi har sai rana ta bakwai?

Yoshuwa ya umurci mutanen kar su yi ihu sai dai a rana ta bakwai.