ha_tq/jos/06/05.md

343 B

Menene Yahweh ya faɗa wa mutanen su yi a rana ta bakwai?

Yahweh ya fada wa mutanen ds cewa za su zagaya Yeriko sau bakwai a rana ta bakwai, san'anan firitocin za su hura ƙahunin su.

Menene Yahweh yace za faru idan Isra'ilawa da firistoci sukayi haka?

Yahweh ya ce ganuwar da ke kewaye da Yeriko rushe idan har Isra'ilawa suka yi haka