ha_tq/jos/06/03.md

165 B

Sau nawa ne Isra'ilawa suka zagaya ganuwar Yeriko a ranaku shidda na farko?

Isra'ilawa sun zagaya ganuwar Yeriko sau ɗaya a kowace rana har zuwa rana ta shidds.