ha_tq/jos/05/14.md

501 B

Menene Yoshuwa ya ce wa mutumin da ke da zareren takobi a hannu?

Yoshuwa ya ce wa mutumin mai zareren takobin a hannu, kai namu ne ko kuwa maƙiyin mune?

Mutumin mai takobi a hanu shi wanene ya ce?

mutumin mai zareren takobi a hannun ya faɗa wa Yoshuwa cewa shine sarkin yaƙin rundunar sama na Yahweh.

Menene shi sarki yaƙin rundunar sama na Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa ya yi?

Sarkin yakin rundunar sama na Yahweh ya fada wa Yoshuwa ya cire takaiminsa saboda wurin da yake mai tsarki ne.