ha_tq/jos/05/10.md

183 B

Menene Isra'ilawa suka keɓe a ranar shahuɗu ga wata, da yamma a filayen Yariko?

Isra'ilawa sun keɓe ranar shaɗu ga wata , da maraice a filayen Yariko domin yin idin ƙetarewa.