ha_tq/jos/05/06.md

199 B

Don menene aka umurci Yoshuwa ya yi wa dukkan maza a israilawa kaciya?

An umurci Yoshuwa ya yi wa dukkan maza a israila kaciya saboda samarin waɗɗan da aka haifa a hanya ba a yi musu kaciya ba.