ha_tq/jos/04/22.md

262 B

Menene ya sa Yoshuwa ya faɗa wa mutane da cewa su faɗa wa ƴa'ƴan su abin da Yahweh ya yi masu a Urdun?

Yoshuwa ya faɗa wa mutane su gaya ma ƴa'ƴan su abin da Yahweh ya yi masu a Urdun don dukan mutanen duniya su sani da cewa hannun Yahweh yana da iko.