Lokacin da firistocin da ke dauke da akwatin alkawari suka fito daga cikin kogin Urdun ruwan ya malalo ya tunbutsa kamar a da.