ha_tq/jos/04/12.md

171 B

kimanin mutun nawa ne suka haye shirye da yaki a gaban Yahweh zuwa filayen Yeriko?

Kimanin mutum 40,000 ne suka haye shirye da yaki a gaban Yahweh zuwa filayen Yeriko.