Yoshuwa kuwa ya kafa duwatsu goma sha biya a inda firistocin suke tsaye a kan sandararriyar ƙasa a cikin kogin urdun.