ha_tq/jos/04/06.md

182 B

Menene Yoshuwa ya faɗa dalilin daukar duwatsundaga inda suke zuwa wurin kwanan su?

Duwatsun za su zama tarihi na tunawa ga mutanen Iisra'ila har abada a kan abinda Yahweh ya yi.