Firitocin da ke dauke da akwatin alkawari na a tsaye a tsakiyar kogin Urdun akan sandararriyar ƙasa a sa'ada mutanen ke ƙetarewa.