ha_tq/jos/03/12.md

271 B

Menene Yoshuwa ya fada wa mutane zai faru a sa'adda firistoci da ke dauke da akwatin alkawari su ka tsoma sawun su cikin kogin urdum?

Yoshuwa ya fada wa mutanen da cewa ruwan zai yanke a sa'ada firistocin dake dauke da akwatin alkawari suka tsoma tafin sawunsu kogin.