438 B
438 B
Menene shuwagabanin suka faɗa wa mutane su biyo su a lokacin da lewiyawa suka dauke shi?
Shwaugabanin sun faɗa wa mutane cewa su bi akwatin akawari a lokacin da lewiyawan suka ɗauke shi.
Menene dalilin da yasa pristoci suka fada wa mutanen su jira a kamu 2000 a bayan akwatin alkawasi
Shuwagabanin mutane suka fada wa mutanen su tsaya a bayan akwatin alkawari don su ga hanyar wadda zasu bi tunda basu taɓa zuwa wurin ba a da.