Yan leƙen asirin sun cewa wa Rahab ta daura jan kirtani a kan tagar ta sa'anan ta tara dukan iyalinta a gidan ta.