ha_tq/jos/02/14.md

171 B

Menene yan leƙen asirin suka aƙawarta ma Rahab

Yan leƙen asirin sun alkawarta ma Rahab ce wa zasu yi adalci da amincina gare ta idan har idan ba tona alamarinsu ba.