ha_tq/jos/02/10.md

248 B

Menene ya zama dalilin da ya sa Rahab ta tabbata cewa Yahweh zai ba israilawa ƙasar?

Rahab tace tabbata Yahweh ya ba israilawa ƙasar saboda ruwan da ke da ga mataccen tekun ya ƙafe don su gudu zuwa Masar, sun kuma dargaza sakunan ammoriyawa.