ha_tq/jos/02/04.md

303 B

Menene Rahab tayi da yan leken asirin sa,adda mutanen sarki suka zo neman su?

A sa,ada mutanen sarki suka zo wurin Rahab neman yan leken asirin, sai ta ɓoye su.

Menene Rahab ta faɗa wa mutanen sarki?

Rahab ta fada wa mutanen sarki da cewa yan leken asirin su na anan, amma sun rigaya sun tafi.