ha_tq/jos/01/12.md

363 B

Wadanne abubuwa biyu ne Yoshuwa ya ce Musa ya faɗa a kan cewa Yahweh ya umurce zuriya Ru'ubainu, zuriyar Gad da kuma rabin zuriya Manasa su tuna?

Abubuwan guda biyu da Yoshuwa ya ce Musa ya faɗa cewa Yaweh ya umurce zuriyar Ru'ubainu, zuriyar Gad da kuma rabin zuriya Manasa su tuna su ne "Yahweh Allahn ku zai ba ku hutawa, sa'annan kuma zai ba ku ƙasar".