Yoshuwa ya umurce shuwagabanin mutanen da ce wa su umurci mutane su shirya kansu don ƙetare Jodan a cikin kwana uku.