ha_tq/jos/01/04.md

184 B

Menene dalilin da ya sa Yahweh ya ce ba wanda zai iya tsayaiya da Yoshuwa?

Yahweh ya ce ba wanda zai iya tsayaiya da Joshuwa saboda ya tare da Yoshuawa kamar yadda ya tare da Musa.