ha_tq/jos/01/01.md

160 B

Menene Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa yayi bayan mutuwar Musa?

Yahweh ya faɗa wa Yoshuwa ya ƙetare Jodan ya kai Israilawa zuwa ƙasar da ya alƙakawarta musu.