ha_tq/jon/04/10.md

187 B

Ta yaya ne Yunusa ya ji game da 'yar itaciya mai inuwa?

Yunusa ya ji tausayin 'yar itaciyar.

Ga menene Yahweh ya ji tausayi?

Yahweh ya ji tausayin mutanen Nineba da kuma dabbobin.