ha_tq/jon/04/06.md

225 B

Menene Yahweh ya yi wa Yunusa sa'ad da ya zauna a wajen garin?

Yahweh ya shirya wata 'yar itaciya wa Yunusa, sai ya sa tsutsa ta ƙashe shi, sai kuma ya shirya wata iska daga gabas mai zafin gaske domin ya sa Yunusa some.