ha_tq/jon/04/01.md

418 B

Menene ya zama da rashin daidai wa Yunusa?

Ya zama rashin daidai wa Yunusa cewa Yahweh ya canza zuciyarsa kuma bai hukunta Ninebawa ba.

Don menene Yunusa ya faɗa cewa ya yi kokarin gudu zuwa Tarshish?

Yunusa ya ce ya san Yahweh mai alheri, mai tausayi, mai jinkirin fushi, cike da aminci, kuma wande ke dakatar da aiko da bala'i.

Menene Yunusa ke so Yahweh ya yi masa?

Yunusa ya so Yahweh ta ɗauki ransa.