ha_tq/jon/03/08.md

327 B

Ta yaya ne Ninebawan suka amsa wa sakon Yahweh da Yunusa ya yi wa'azi?

Ninebawan sun rufe kansu da tsummokara, sun juya daga hanyar muguntarsu, sun roƙi Allah.

Wane bege ne sarkin Nineba yake da shi wa mutanen da kuma garin?

Sarkin Nineba na da begen cewa Allah zai iya yin jinkiri ya kuma juya daga fushinsa mai zafi.