ha_tq/jon/03/04.md

113 B

Wane sako ne Yunusa ya yi shelar a Nineba?

Yunusa ya yi shelar cewa a cikin kwana arba'in, za a rushe Nineba.