ha_tq/jon/03/01.md

204 B

Wane umarni ne Yahweh ya ba wa Yunusa?

Yahweh ya umarce Yunusa ya je Nineba ya yi wa'azin sakon Yahweh.

Ya ya ne Yunusa ya amsawa Yahweh a wannan loƙacin?

Yunusa ya yi biyayya sai ya tafi Nineba.