ha_tq/jon/02/09.md

297 B

Wane alkawari ne Yunusa ya yi daga cikin kifin?

Yunusa ya yi alkawari zai cika abin da ya alƙawarta.

Daga ina ne Yunusa ya ce ceto ya zo?

Yunusa ya faɗa cewa ceto na zuwa daga Yahweh.

Menene Yahweh ya ce wa kifin ya yi?

Yahweh ya faɗa wa kifin ya amayar da Yunusa a busasshen tekun.