ha_tq/jon/01/17.md

162 B

Menene ya faru da Yunusa a loƙacin da sun jefa shi a cikin tekun?

Babban kifi ya haɗiye Yunusa, kuma ya na cikin cikin kifin har kwana uku da kuma dare uku.