Wane abu biyu ne Matuƙan jirgin sun roƙa ga Yahweh?
Sun roƙa Yahweh kada ya bar su su hallaka kuma kada ya ya ɗora alhakin mutuwarsa akansu.
Menene ya faru a loƙacin da matuƙan jirgin suka jefa Yunusa a cikin teku?
A loƙacin da sun jefa Yunusa a cikin tekun, tekun ya daina hauka.