ha_tq/jon/01/08.md

142 B

Menene Yunusa ya faɗa cewa shi ne dalilin wannan masifan dake faruwa da su?

Yunusa ya faɗa wa mutanen cewa ya na gudu daga gaban Yahweh.