ha_tq/jon/01/04.md

257 B

Menene Yahweh ya yi wa jirgin da Yunusa ya shiga?

Yahweh ya aika da babbar iska a kan Teku kuma ya nuna cewa jirgin zai fashe.

Menene matuƙan jirgin suka yi a tsakiyar babbar iskan?

Matuƙan jirgin sun ji tsoro sai kowanne ya yi addu'a ga allahnsa.