ha_tq/jol/03/04.md

375 B

Ga wanene Taya, Sidom da dukkan yankin Filistiya suke fushi?

Taya, Sidom da dukkan yankin Filistiya su na fushi da Yahweh.

Menene Taya, Sidom da Filistiya suka yi da dukiyar Yahweh?

Sun kawo dukiyarsa cikin haikalinsu.

Menene Taya, Sidom da Filistiya suka yi wa mutanen Yahuda da Urushalima?

Sun sayar da mutanen wa Girkawa, domin su cire su can nesa da ƙasarsu.