ha_tq/jol/02/30.md

169 B

Menene Yahweh zai nuna a samai da kuma a kasa?

Yahweh zai nuna abubuwan al'ajabai samai da kuma a kasa.

Ranar za ta juya zuwa menene?

Ranar za ta juya zuwa duhu.