ha_tq/jol/02/21.md

105 B

Don menene ƙasar ba za ta ji tsoro ba?

Kada ƙasar ta da ji tsoro domin Yahweh ya yi manyan abubuwa.