ha_tq/jol/02/15.md

123 B

Don menene mutanen za su busa ƙaho a Sihiyona?

Su busa ƙaho domin su tsarkake azumi, su kuma kira ayi taromai tsarki.