ha_tq/jol/02/04.md

117 B

Menene kamanin sojojin, kuma yaya suke yi?

Sojojin suna nan kamar dawakai kuma suna guduwa kamar mahayan dawakai.