Za su yi rawar jiki da tsoro domin ranar Yahweh na zuwa.
Ba a taɓa samin irin sojoji kamar wannan ba, kuma ba za a taɓa ba.