Makiyayan dabbobi su na shan wahala saboda ba wurin kiwo.
Yowel na kira ga Yahweh.
Dabbobin jejin suna kuka ga Yahweh.