351 B
351 B
Yesu ya yi wasu alamu da ba a rubuta a wannan littafi ba?
I, Yesu yayi waɗansu alamu da yawa dabam dabam a gaban almajiransa, waɗanda ba'a rubuta a littafin nan ba.
Don menene aka rubuto alamun a wannan littafi?
An rubuta waɗannan ne, domin ku bada gaskiya Yesu shine Almasihu, Ɗan Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai cikin sunarsa.