ha_tq/jhn/20/21.md

312 B

Menene Yesu ya ce zai yi wa almajiran?

Yesu ya kamar yadda Uba ya aiko shi, haka shi ma ya aike su.

Menene Yesu ya ce wa almajiransa bayan ya hura masu lumfashin akansu?

Ya ce masu, "Ku ƙarbi Ruhu Mai Tsarki. Duk wanda kuka gafarta wa zunubai, an gafarta masa; duk wanda kuka rike zunubansa, an rikesu."