ha_tq/jhn/20/19.md

351 B

Menene ya faru a inda almajiran suke a wannan rana, a rana ta farko ta mako?

Yesu yazo ya tsaya a tsakaninsu.

Menene Yesu ya nuna wa almajiran?

Ya nuna masu hannuwansa da kuibinsa.

Menene Maryamu Magadaliya ta yi bayan ta gan an kawar da dutsen daga kabarin?

Ta gudu ta zo wurin Saminu Bitrus da kuma ɗayan almajirin da Yesu ya na ƙauna.