ha_tq/jhn/20/14.md

182 B

Sa'ad da Maryamu ta juya baya, menene ta gani?

Ta ga Yesu a tsaye a wurin, amma bata san cewa Yesu bane.

Wanene Maryamu ta zata Yesu yake.

Ta zata shine mai kula da lambu ne.