ha_tq/jhn/20/11.md

280 B

Menene Maryamu ta gani a loƙacin da ta sunkuya ta duba cikin kabarin?

Ta ga mala'iku guda biyu cikin fararen kaya zaune, ɗaya ta wurin kai ɗaya kuma ta wurin kafafu inda aka kwantar da Yesu.

Menene mala'ikun suka ce wa Maryamu?

Sukace mata, "Uwargida don me kike kuka?"