ha_tq/jhn/20/03.md

142 B

Menene Saminu Bitrus da ɗayan almajirin suka yi bayan sun ji abin da Maryamu Magadaliya ta faɗa?

Dukansu suka ruga da gudu zuwa kabarin.