ha_tq/jhn/18/38.md

302 B

Menene hukuncin Bilatus game da Yesu bayan magana da shi?

Bilatus yace wa Yahudawan,"ban sami mutumin nan da wani laifi ba."

A loƙacin da Bilatus ya so ya sake Yesu, menene Yahudawan suka ta da murya wa Bilatus?

Yahudawa suka ta da murya da cewa, ''A'a, ba wannan mutum ba, sai dai Barabbas.''