ha_tq/jhn/18/33.md

123 B

Menene Bilatus ya ce wa Yesu?

Bilatus ya ce masa ko shi ne Sarkin Yahudawa, ya kuma tambayi Yesu game da abin da ya yi.