ha_tq/jhn/18/31.md

220 B

Don menene Yahudawan suka kai Yesu wurin Bilatus a maimakon hukunta shi da kansu?

Yahudawa sun so su ƙashe Yesu kuma ba su da ikon zartar da hukuncin kisa akan kowa ba tare da umarne daga manyan Romawa ba (Bilatus).