ha_tq/jhn/18/28.md

351 B

Don menene waɗanda sun kai Yesu fadar ba su shiga ba?

Ba su shiga fadar ba, don kada su kazantu su kasa cin jibin Ketarewa.

Yaya ne masu zargin Yesu suka amsa wa Bilatus a loƙacin da ya tambaye su, ''Wane zargi ku ke kawowa akan mutumin nan?"

Suka amsa suka ce, ''idan da mutumin nan bai yi mugun abu ba, me zai sa mu yi kararsa a wurin ka''